Skip to main content

Contact Us

You can send us an email via: 


drattibrahim@gmail.com


You can contact us on WhatsApp with the number below: 


+2348066059653


On Facebook:


https://www.facebook.com/groups/246023649206040/?ref=share


On YouTube:


https://youtube.com/channel/UCuu_AiyP3kNS_zbpoLW0r_A


On Wattpad:


https://www.wattpad.com/story/161605977?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=AMIBRAHIM&wp_originator=CF3lgubaPjHzSAwauRli%2F0PS8B%2BAYJlNXxcz%2BPtTLm%2FuK4WZ9f00oBETxHphBmKoUoeWgI%2Fc877yqazUrSdE1y8DSDvxRWrlX6N%2F8CgULEiR2CbiP6Knfq8SCKAsLgZp



Comments

  1. Littapi yy Allah y Kara kaipin basira Amin ko zan iya samun cigan sa har last chapter

    ReplyDelete

Post a Comment

Most Popular

323-328

 Garin Sarki Iluru - Seerish Unguwar Daif  Teburin mai shayi *** Koda yake zai yi wuya a kira wajen cinikin Salmanu da teburi domin kuwa tuni wajen ya daɗe da ƙasaita ya zama shago, shago kuma ya zama wajen cin abinci. A halin yanzu akwai ƙaton ɗaki da kuma kujeru inda kwastoma suke zama suna cin abinci sannan suyi hira, musamman ma hira. A unguwar Daif babu wani waje dake tara magidanta (maza da mata) irin wannan wajen. Zaka iya cewa duk wata gulma da ƙananun zantuka na unguwar dama na sauran gurare a faɗin duniya akan tattaunasu a wajen.  Salman yayi ƙasa da murya cikin raɗa ya ce, "kun san asalin sunanta?"  Wasu mutun uku dake kusa da teburin da Salmanu yake kai suka matsa kusa domin jin abinda zai ce. Suma ragowar mutun goma sha ɗin dake cikin ɗakin zubo kunne sukayi suna sauraro.  "Mulkiyya sunanta - ƴa ce a wajen sarki ƙaraiƙisu, babban sarkin ikwatora." Inji Salmanu. Wani daga cikin su yayi farat ya amsa da cewa, "Amma da gaske ne an saka ranar daurin au...